Birtaniya

An kama sama da mutane 40 bisa rikci na kasar Birtaniya

Tottenham, au nord de Londres, 7 août 2011.
Tottenham, au nord de Londres, 7 août 2011. REUTERS/ Stefan Wermuth

Yan Sanda a Birtaniya, sun kama mutane sama da 40, saboda tashin hankalin da aka samu, sakamakon kashe wani matashi, abinda ya haifar da zanga zanga, da kuma kone kone.Yan Sanda 26 aka bayyana cewar, sun samu raunuka, tare da wasu mutane uku.