Kamaru

Wata chuta tana kashe bishiyoyin a kasar Kamaru

DR

Yankunan dake kan gaba wajen noman cocoa na kasar Kamaru sun nemi gwamnatin kasar ta kai musu dauki, bisa bullar wata chuta cikin bishiyoyi.Daya daga cikin shugabannin manoman ya bayyana cewachutar ta kan sauya launin jijiyoyin bishiya, kafin kashe bishiyar baki daya.Lamarin na yankin Kudu maso yammacin kasar ta Kamaro, ya mutuwar bishiyoyi 23,000, abunda yasa suke neman gwamnatin kasar ta tabbatar da shawo kan matsalar.