Tattaunawa da Ra'ayin masu saurare

Boko Haram

Sauti 21:16

YANZU Haka Nigeria na fama da matsalar tsaro, sakamakon hare haren bama bamai, da kuma bindiga, da Yan kungiyar Jama’atu ahlil Sunnah wal Jama’a lil Dawati, da akewa lakabi da kungiyar Boko Haram ke kaiwa.Yayin da Gwamnati ta umurci jami’an tsaro magance matsalar, wasu Yan kasar na cewa, dacewa yayi a tattauna da su.Bashir Ibrahim Idris ya hada mana shiri na musamman akai.