Tattaunawa da Ra'ayin masu saurare

Matsalar Bashin Kasashen Duniya

A cikin wannan mako ne, Yan Majalisun kasar Amurka suka amince da dokar rage kashe kudaden Gwamnati, da kuma bashin da kasar zata iya ci, matakin day a haifar da faduwar hannayen jari a kasashen Turai.Bashir Ibrahim Idris ya hada mana shiri na musamman akai.