Tattaunawa da Ra'ayin masu saurare

Samun Yancin Kan Sudan Ta Kudu

Sauti 19:49
RReuters路透社

BAYAN an dade ana yakin basasa, da kuma kashe rayukan mutane sama da miliyan biyu, kasar Sudan ta amince da baiwa kudancin kasar damar aiwatar da kasa ta kanta, sakamakon aiwatar da yarjejeniyar da bangarorin biyu suka amince da shi, wanda ya samu amincewar mutanen yankin a zaben raba gardama. Sudan ta kudu yau, Bashir Ibrahim Idris ya hada mana shiri na musamman akai