Niger

Kotun Niger Ta Baiwa Abdu Labbo Gaskiya

Mahamman Usman
Mahamman Usman Rfi HAUSA

Kotun daukaka kara a  kasar Janhuriyar Niger ta sake baiwa Abdu Labbo Ministan cikin gida gaskiya, kan karar da shugaban jam’iyyar CDS Rahama Mamman Usman ya daukaka.Tuni Abdu Labbo ya bayyana matsayinsu game da hukuncin, kamar yadda wakiliyarmu ke cewa cikin wannan rahoton. 

Talla

Rahoton Lydia Ado

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.