Nigeria

Muna Shakkar Nada Uwargida Ngozi Minista- Inji Rafsanjani

Sabuwar Ministan Kudi a Nigeria Ngozi Okonjo-Iweala
Sabuwar Ministan Kudi a Nigeria Ngozi Okonjo-Iweala RFI

Kungiyoyi yaki da cin hanci da rashawa na tarayyar Nigeria na cikin masu mayar da martani game da rantsar da sabuwar Ministan Kudi, Ngozi Nkojo Iweala, wadda suka ce duk kwarewarta sai ta samu sukuni kafin kawo wani sauyi wa tattalin arzikin kasar.Kamar yadda Auwal Musa Rafsanjani ke cewa: