Nigeria

Nigeria Bata Gamsu Ba Cewa Dalibai Sun Fadi Jarabawa

Shugaban Nigeria Goodluck Jonathan
Shugaban Nigeria Goodluck Jonathan RFI

Mahukuntan Tarayyar Nigeria, sun yi watsi da sukar da akeyi kan yadda daliban kasar suka fadi, yayin jarabawar kammala makarantar Secondary.Minsitan Ilmi Farfesa Rukayya Rufai ta ce masu sukar basu dubi baya bane, kuma ta bayyana haka cikin tattaunawa da wakilinmu na Abuja Mohammad Kabir Yusuf: