Somaliya

Somaliya Na Binciken Sace Kayan Agaji Na Abinci

Jerin gwanon mabukata abinci a kasar Somaliya
Jerin gwanon mabukata abinci a kasar Somaliya RFI

Gwamnatin kasar Somaliya ta fara gudanar da wani bincike kan sace kayyakin taimakon abinci da aka yi a kasar.Hukumar Abinci ta Majalisar Dinkin Duniya ta bayyana cewa, duk da bincike da gwamnati ke yi, tana ci gaba da isar da kayayyakin abinci a kasarDr Yusif Yakubu na jami’ar Tafawa Balewa a jahar Bauchi a Nijeria ya ce, matsalar Somaliya ba ta abinci ba ce.  

Talla

Dr Yusuf Mahmud

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.