Tattaunawa da Ra'ayin masu saurare

Zaben Hukumar Kwallon Kafa Ta Duniya

Sauti 20:11
Joseph Blatter
Joseph Blatter REUTERS/Arnd Wiegmann

A CIKIN wannan mako ne aka gudanar da zaben shugaban hukumar kwallon kafa ta duniya, wato FIFA, mai fama da zarge zargen cin hanci da rashawa, wanda yayi kusan tafiyar ruwa da shugabanin ta.A cikin wanna shiri, Bashir Ibrahim Idris, yayi nazarin zaben da kuma zargin cin hanci day a mamaye hukumar.