Libya

An Fara Kai Hari Tripoli Na Kasar Libya

Shugaba Moammar Gaddfi ke jawabi ga kasar kwanan baya
Shugaba Moammar Gaddfi ke jawabi ga kasar kwanan baya RFI

Gwamnatin shugaban kasar Libiya Ma’amar Kadafi, ta sake kiran tsagaita buda Wuta a yakin da take yi da yan tawaye da kuma dakarun Nato, tare da yin watsi da saukar shugaba Kaddafi kan karagar shugabancin kasar, a daidai lokacin da yankunan kasar ke ci gaba da sulbewa daga hanunsu.Alhaji Aliyu Abubakar Gure dan siyasa a jamhuriyar Niger, ya ce, lokacin tattaunawa ya wuce.