Cameroon

Gwamnatin Kamaru Ta Baiwa Talakawa Gidan Sauro Kyauta

Tambarin Tutar Kasar Kamaru
Tambarin Tutar Kasar Kamaru RFI

Gwamnatin kasar Cameroon ta rabawa jama'a kyautan gidan sauro na musamman, a kokarin da takeyi na yaki da zazzabin cizon sauro.Jimillan gidan sauro data raba sun haura miliyon tara.Fira Ministan kasar Philemon Yang ne ya shugabanci bukin rabon gidajen sauron da akayi.Bayanai na nuna a kasar Cameroon cutukan cizon sauro na kashe mutane fiye da cutar tsida, wato AIDS.