Birtaniya

Tsohon PM Birtaniya Blair ta suki yadda gwamnatin kasra ke tunkarar tarzoma

Tsohon PM Birtaniya Tony Blair
Tsohon PM Birtaniya Tony Blair Reuters

Tsohon Prime Ministan Birtaniya, Tony Blair, ya yi gargadi kan matakan da Gwamnatin kasar ta dauka wajen magance tarzomar da aka yi a kasar, inda ya soki PM David Cameron dangane da kalaman da ya yi na gurbacewar tarbiya.Blair ya danganta tarzomar da nesanta matasan da kuma kin sasu cikin harkokin Gwamnati, da kuma tallafa musu wajen harkokin rayuwa.Blair ya jagoranci Birtaniya, a matysain PM na tsawon shekarun 10, daga shekarar 1997 zuwa 2007.