Isa ga babban shafi
Spain

Yan siyasan Spain sun amince da adadin bashin wa Kamfanoni

PM kasar Spain Jose Luis Rodriguez Zapatero
PM kasar Spain Jose Luis Rodriguez Zapatero
Zubin rubutu: Suleiman Babayo | Bashir Ibrahim Idris
Minti 1

Gwamnatin Kasar Spain, tare da 'yan adawa, sun amince da shirin wata doka ta kasa, da zata sanya adadin bashin da kanfanoni zasu iya ci a kasar.Matakin ya biyo bayan kudirin da shugabanin kasashen Faransa da Jamus suka bukaci kasashen Turai su dauka, dan magance matsalar basusukan kasashen Turai. 

Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.