Lafiya Jari ce

Cutar Basir ko Dankanoma

Sauti 10:00

Cutar dankanoma, ko Basir mai fitar da duburar Dan Adam, cuta ce, da mafi yawan wadanda ke fama da ita ke jin nauyin zuwa asibiti neman magani,  abinda ke sa mutane yin unfani da magungunan gargajiya, wadanda wani lokaci kan toshe duburar.Shrin lafiya Jari ya diba yadda cutar take, dakuma hanyoyin da mai dauke da cutar zai don maganceta.