Italiya

Kotu Zata Yanke Hukunci Gameda Kisan Kai

Amanda Knox  yayinda 'yan sanda suka sanya ta gaba
Amanda Knox yayinda 'yan sanda suka sanya ta gaba RFI

Yau kotun kasar Italiya zata yanke hukunci kan daukaka kara da Amanda Knox tayi kan samunta da laifin kisan Meredith Kercher ‘yar kasar Birtaniya.Tunda fari an same ta da laifi tare da samarinta Raffaele Sollecito, amma dukkaninsu sun musanta.