Stockholm

Mutane 2 Sun Sami Kyauta Na Nobel Saboda Aikin Likita

Hotunan wadan da suka sami kyautan na Nobel, Beutler, Hoffmann da kuma Steinman
Hotunan wadan da suka sami kyautan na Nobel, Beutler, Hoffmann da kuma Steinman RFI

KWAMITIN Dake bada kyautar Nobel ga mutanen da sukayi fice a duniya, ya baiwa wasu masana uku kyautar ta bana a bangaren lafiya, saboda binciken da sukayi kan kyawar hallitar dake kare Bil Adama.Wadanan masana sun hada da Bruce Beutler daga Amurka, Jules Hoffman daga Luxembourg da Ralph Steinman daga Canada.To ko wane tasiri ne wannan binciken zai yiwa Bil Adama, tambayar kennan da muka yiwa Farfesa Bala Sani Garko, na Jami’ar Ahmadu Bello dake Zaria. 

Talla

Farfeso Balarabe Sani Garko

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.