Isa ga babban shafi
Sweden

Gwamnatin Sweden ta kwace mutane cikin wani ginin Gwamnati

Reuters
Zubin rubutu: Salissou Hamissou | Suleiman Babayo
Minti 1

An gano wani kunshi da ba a tantance ba a ginin gwamnatin kasar Suideen inda ake da ofishin PM kasar Fredrik Reinfeldt, al’amarin da yasa aka kwashe daukacin mutanen dake wajen, kamar yadda yan sanda suka sanar.Kakakin yan sandan Ulf Lindgren, ya shaidawa AFP cewa, basu tatance abinda ke cikin kunshin da aka gano ba, sakamakon binciken da aka saba yi a ofishin, inda nan take aka zargi kunshi, daga bisani aka sanar da 'yan sanda. 

Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.