Saurari Ra'ayinka game da Rehoton WHO kan Maleria

Sauti 19:06
Wani Mai fama da zazzabin cizon sauro
Wani Mai fama da zazzabin cizon sauro Bonnie Gillespie/Johns Hopkins University

Hukumar Lafiya WHO tace kimanin mutane 655,000 ne suka mutu a bara sanadiyar cutar zazzabin cizon sauro, kashi 86 cikinsu kuma kananan yara ne kasa da shekaru biyar. Kuma a  kasashen Africa ne aka fi samun adadin yawan wadanda suka mutu. akan haka ne kuma muka ba masu sauraro damar tofa albarkacin bakinsu kan wannan batu.