Isa ga babban shafi
Tanzaniya

An karbe hauren giwaye 200 a Tanzaniya

Taswirar kasar Tanzaniya
Taswirar kasar Tanzaniya
Zubin rubutu: Mahmud Lalo | Faruk Yabo
Minti 1

‘Yan sanda a kasar Tanzaniya sun kwace fiye da Haurun Giwaye 200 da akalla kudin su ya kai Dalar Amurka miliyan 1, da aka samo daga Giwaye daban daban.

Talla

Har ila yau an kama mutum 4 a lokacin da aka kwace Haurun Giwar 214.

‘Yan sanda sun bayyana cewar suna zaton cewar masu Smogal ne suka kuduri shiga da Haurun Giwar a kasar Kenya ta Kafa.

 

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.