Girka

Bangarori biyu na Cyprus sun koma teburin tattaunawa

Masu zanga-zanga a Cyprus
Masu zanga-zanga a Cyprus Reuters

Bangarori biyu da ke hamayya da juna a kasar Cyrprus, na gudanar da taron tattaunawa na farko a cikin shekaru biyu a yau talata, domin duba yiyuwar hadewar yankunan kasar.

Talla

Cyprus dai ta rabu gida biyu ne, inda daya bangare ke samun goyon bayan Girka, yayin da bangare kuwa ke samun goyon bayan kasar Turkiyya.

DuK da dimbin arzikin makamashi da Allah ya albarkaci kasar da shi, to amma rashin fahintar da ake fuskanta na hanawa kasar cin moriyarsa.
 

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.