Wasanni

Wasannin Najeriya da Ghana na biyu a Brazil

Sauti 10:55
'Yan wasan Najeriya suna mika gaisuwa ga masoyansu bayan doke Bosnia da ci 1-0 a gasar cin kofin duniya ta Brazil
'Yan wasan Najeriya suna mika gaisuwa ga masoyansu bayan doke Bosnia da ci 1-0 a gasar cin kofin duniya ta Brazil REUTERS/Suhaib Salem

A karshen makon da ya gabata ne Ghana ta fafata da kasar Jamus a gasar cin kofin duniya, inda aka tashi da ci 2-2, kana Najeriya ta doke Bosnia da ci 1-0. Yau akan wannan wasanni da aka buga shirinmu na Duniyar Wasanni zai mayar da hankali tare da Mahmud Lalo.