Muhimman labaran mako ta cikin shirin Mu Zagaya Duniya

Sauti 20:14
Shirin ya tabo muhimman labaran makon da muke bankwan da shi.
Shirin ya tabo muhimman labaran makon da muke bankwan da shi. DR

Shirin Mu zagaya Duniya tare da Garba Aliyu Zaria ya tabo muhimman labaran da suka faru cikin makon da muke bankwana da shi daga sassan duniya daban-daban ayi sauraro lafiya.