Muhimman labaran karshen mako ta cikin shirin Mu Zagaya Duniya

Sauti 20:11
A cikin shirin za ku muhimman labaran da suka faru a makon da muke bankwana da shi.
A cikin shirin za ku muhimman labaran da suka faru a makon da muke bankwana da shi. Flickr/Curtis Kennington/CC/http://bit.ly/2mfKZKs

Shirin mu zagaya duniya tare da Garba Aliyu ya tabo muhimman labaran da suka faru a sassa daban-daban na duniya cikin wannan makon da muke bankwana da shi.