Isa ga babban shafi
Ilimi Hasken Rayuwa

An saci lambobin masu mu'amula da Snapchat

Sauti 10:06
Samfuri hoto na dandalin musayar hotuna na Snapchat da 'Yan dandatso suka kai wa hari.
Samfuri hoto na dandalin musayar hotuna na Snapchat da 'Yan dandatso suka kai wa hari. Capture d'écran
Da: Awwal Ahmad Janyau

Shirin Ilimi ya diba wani batu ne da ya mamaye kafafen yada labaran duniya a sabuwar shekara inda wasu ‘Yan dandatso suka shiga rumbum bayanan kamfanin Snapchat dandalin da ake Mu’amula ta musayar hotuna, suka saci lumbobin miliyoyan mutane da ke mu’amula da dandalin. Al’amarin da ya cusa shakku musamman a wannan lokacin da ake zargin Amurka tana nadar bayanan mutane a wayoyinsu na salula. Shirin ya ji ta bakin masana game da wannan batu da kuma makomar shi kamfanin na Snapchat sannan mun diba batun samar tsaro a hanyar sadarwa ta Intanet.

Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.