Isa ga babban shafi
Bakonmu a Yau

Bakonmu A yau; Dr Abbati Bako

Sauti 03:07
Babban Taron Kungiyar Tarayyar Afirka a Adis Ababa
Babban Taron Kungiyar Tarayyar Afirka a Adis Ababa REUTERS/Tiksa Negeri
Da: Awwal Ahmad Janyau
Minti 4

Kungiyar Tarayyar Afrika ta yi barazanar kaurace wa babban taron da takwararta ta Tarayyar Turai ta gayyace ta a watan Afrilu mai zuwa, muddin aka gindaya sharadin hana Shugaba Robert Mugabe na Zimbabwe halartar taron.Ko yaya masana ke kallon wannan dambarwa.Garba Aliyu Zaria ya nemi jin ta bakin Dr Abbati Bako masanin harkoki siyasar duniya dake zaune a Kano, Nigeria. 

Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.