Ilimi Hasken Rayuwa

Kwamfuta mai amfani da hasken rana

Sauti 10:22
Na'urar Kwamfuta
Na'urar Kwamfuta Reuters

Shirin ilimi Hasken Rayuwa ya tattauna ne game da wata sabuwar kwamfuta da aka samar mai amfani da hasken rana ko Sola kuma shirin a wannan makon ya tattauna ne da Jelani Aliyu masanin fasahar zanen Mota a kasar Amurka amma dan asalin Najeriya, wanda kamfaninsa ne ke dillacin Kwamfutar a Najeriya da ma Nahiyar Afrika baki daya.. ko menene dalilin samar da kwamfutar mai amfani da hasken rana?