Tattaunawa da Ra'ayin masu saurare

Ra'ayi: Rahoton MDD kan matsalolin da yara kanana ke fuskanta a Afrika

Sauti 15:46
Wasu kananan yara a Afrika
Wasu kananan yara a Afrika

Yau rana ce da Majalisar Dinkin Duniya ta kebe domin tunawa da irin wahalhalun da yara kanana ke fuskanta a nahiyar Afrika, musamman ma matsaloli da suka shafi harkar ilimi. Yau akan wannan maudu’i shirinmu na Jin ra’ayoyin masu sauraro ya tattauna wanda Abdoulaye Issa ya jagora.