Ilimi Hasken Rayuwa

Ilimi: Matasa sun kera "A daidaita sahu" a Kano

Sauti 10:09
Kayayyakin kere karen Fasaha da wasu matasa suka kera a garin Kano.
Kayayyakin kere karen Fasaha da wasu matasa suka kera a garin Kano. RFI/Dandago

Bayan kera wani karamin jirgin sama, wasu matasa a garin Kano da ke Tarayyar Najeriya sun sake Kera Keke mai taya uku da ake kira A daidaita sahu a garin Kano tare da wasu kayayyakin kere keren Fasaha. Shirin Ilimi Hasken Rayuwa ya zanta da Matasan da ake kira Matasan Karama Fage.