Ilimi Hasken Rayuwa

Ilimi; Matasan Kano sun kera a daidaita sahu

Sauti 10:22
Kayayyakin kere karen Fasaha da wasu matasa suka kera a garin Kano.
Kayayyakin kere karen Fasaha da wasu matasa suka kera a garin Kano. RFI/Dandago

Shirin Ilimi Hasken Rayuwa na wannan mako, ci gaba ne da tattaunawa da matasan  da suka kera babur mai taya uku ko kuma a daidaita sahua birnin Kano na Najeriya, tare da Awwal Ahmad Janyau