Ilimi Hasken Rayuwa

Matashi ya kera inji sarrafa shinkafa a Najeriya

Sauti 11:29
Injinan da ke sarrafa Shinkafa
Injinan da ke sarrafa Shinkafa

Shirin Ilimi Haske Rayuwa tare da Bashir Ibrahim Idris ya samu tattaunawa da wani matashi da ya kera inji sarrafa Shinkafa a Najeriya, Fasahar da aka gano bayan haramci shigo da shinkafa kasar daga ketare.