Ilimi Hasken Rayuwa

Matashi ya samar da na'urar sarafa karafa a Najeriya

Sauti 10:35
Matashin da ya samar da na'urar sarafa karafa a Najeriya
Matashin da ya samar da na'urar sarafa karafa a Najeriya

Shirin ilimi hasken rayuwa a wannan makon ya samu tattaunawa da wani matashi da ya kirkiro na'urar sarafa karafa a Najeriya, tare da Bashir Ibrahim Idris.