Ilimi Hasken Rayuwa

Dan Najeriya ya kera Manhajar koyan harshen hausa (2)

Sauti 09:59
Abubakar Muhammad Tsangarwa, dan Najeriya da ya kera manhajar koyan harshen hausa
Abubakar Muhammad Tsangarwa, dan Najeriya da ya kera manhajar koyan harshen hausa RFIhausa/Bashir Ibrahim

Shirin  ilimi hasken rayuwa ya dora ne kan na makon jiya, in da ya tattauna da wani dan Najeriya masanin Kwamputa da ya kera manhajar koyan harshen hausa. An gudanar da bikin kaddamar da manhajar ne a jihar Kano da ke Najeriya, bikin da ya samu halartar manyan malamai masu nazarin harshen hausa daga kasashen duniya.