Ilimi Hasken Rayuwa

Kalubalen da 'Yan Jaridu ke fuskanta da matakan kare hakkokinsu kashi na 4

Wallafawa ranar:

Shirin Ilimi Hasken Rayuwa na wannan makon zai karkare ne kan nazarin da ya shafe makwanni yana yi kan kalubalen da 'Yan Jaridu ke fuskanta a sassan duniya, da kuma muhimmancin kare hakkokinsu. Shirin ya maida hankali kan zargin da ake yi wa masu rike da madafun iko cewar suna da hannu kan kai wa da dama daga cikin 'Yan Jaridun hari.

'Yan Jaridu na fuskantar Kalubale a sassan duniya.
'Yan Jaridu na fuskantar Kalubale a sassan duniya. REUTERS/Mahmoud Raouf Mahmoud