Ilimi Hasken Rayuwa

Fasahar kere-keren tukwane a Najeriya

Sauti 11:02
Kasuwar Larento da ke garin Jos na jihar Filato
Kasuwar Larento da ke garin Jos na jihar Filato RFIhausa/Bashir Ibrahim

Shirin ilimi hasken rayuwa na wannan makon tare da Bashir Ibrahim Idris ya dora ne akan na makon jiya, in da ya tattauna da wani dan Najeriya mai fasahar kere-keren tukwane da sauran kayayyakin amfanin yau da kullum a garin Jos na jihar Filato