Ilimi Hasken Rayuwa

Kananan harsuna na baacewa a duniya

Sauti 10:04
Harsunan uwa na da tasiri a rayuwar bil'adama
Harsunan uwa na da tasiri a rayuwar bil'adama DR

Shirin ili kasken rayuwa na wannan makon tare da Bashir Ibrahim Idris ya yi nazari kan rahoton da Majalisar Dinkin Duniya ta fitar da ke nuna barazanar da wasu harsuna ke fuskanta ta bacewa daga doran kasa. Rahoton na zuwa ne a yayin da aka gudanar da bikin ranar tattalin harshen uwa ta duniya.