Ilimi Hasken Rayuwa

Ranar harshen Uwa a Duniya

Sauti 10:00
Kare harshen Uwa
Kare harshen Uwa © iStock

A cikin shirin ilimi hasken rayuwa Bashir Ibrahim Idris ya  duba muhimancin kare harshen uwa,wanda ke zuwa a dai dai lokacin da Majalisar Dinkin Duniya ta ware ranar harshen Uwa.A cikin shirin Bashir Ibrahim ya samu tattaunawa da masana dangane da batun kare harshen Uwa a Duniya.