Ilimi Hasken Rayuwa

Kamfanonin layukan sadarwa na cutar jama'a a Najeriya

Wallafawa ranar:

Shirin Ilimi Hasken Rayuwa na wannan makon tare da Bashir Ibrahim Idris ya yi nazari kan wata matsala da ake fama da ita a kamfanonin wayoyin sadarwa a Najeriya, in da ake zargin kamfanonin da sauya lambobin kasashen ketare zuwa na gida don kaucewa biyan haraji, abin da ke jama'a ke kokawa akai.

Jama'a na kokawa a Najeriya kan yadda kamfanonin sadarwa ke sauya lambobin da aka kira  daga kasashen ketare
Jama'a na kokawa a Najeriya kan yadda kamfanonin sadarwa ke sauya lambobin da aka kira daga kasashen ketare AFP/Guillaume Souvant
Sauran kashi-kashi