Dalilan da suka haddasa yakin duniya na 1 da na 2

Sauti 19:59
Wasu daga cikin sojin Amurka yayin atasaye a kasar Faransa, a lokacin yakin duniya a farko.
Wasu daga cikin sojin Amurka yayin atasaye a kasar Faransa, a lokacin yakin duniya a farko. Library of Congress/Handout via Reuters

Shirin Tambayoyinku da Amsa na wannan mako, yayi karin haske ne akan dalilan da suka haddasa yakin duniya na farko da na daya, da kuma dalilan da zasu haddasa yakin duniya na uku da ake hasashen zai auku a nan gaba.Shirin ya kuma amsawa masu sauraro wasu karin tambayoyin da suka aiko masa.