Ilimi Hasken Rayuwa

Tasirin yaki da jahilci a jihar Sokkoto

Sauti 10:00
Wasu jihohin arewacin Najeriya sun dukafa wajen aiwatar da shirin yaki da jahilci
Wasu jihohin arewacin Najeriya sun dukafa wajen aiwatar da shirin yaki da jahilci AFP

Shirin Ilimi Hasken Rayuwa na wannan makon tare da Bashir Ibrahim Idris ya dora ne kan na makon jiya game muhimmancin shirin yaki da jahilce da wasu jihohin arewacin Najeriya suka bullo da shi da suka hada da Kano da Sokkoto.