Tambaya da Amsa

Dalilan da ke haddasa dumamar yanayi ko tsananin zafi a sassan duniya

Sauti 19:01
Yadda dumamar yanayi ke haddasa kafewar ruwa da bushewar kasa a sassan duniya.
Yadda dumamar yanayi ke haddasa kafewar ruwa da bushewar kasa a sassan duniya. Peter PARKS / AFP

Shirin 'Tambaya da Amsa' na wannan makon wanda Shamsiyya Hamza Ibrahim ta gabatar, ya amsa wasu daga cikin tambayoyin da masu sauraro suka nemi a amsa musu.Daga cikin tambayoyin akwai karin bayani kan dalilan da suke haddasa dumamar yanayi ko tsananin zafi a sassan duniya.