Ilimi Hasken Rayuwa

Dan jarida na da 'yancin boye majiyarsa ta sirri (2)

Sauti 10:00
'Yan jarida na fuskantar musgunawa wani lokaci a yayin gudanar da aikinsu na neman labarai
'Yan jarida na fuskantar musgunawa wani lokaci a yayin gudanar da aikinsu na neman labarai FRANCOIS LO PRESTI / AFP

Shirin Ilimi Hasken Rayuwa na wannan makon tare da Bashir Ibrahim Idris ya dora ne akan na makon jiya, in da ya tattauna kan yadda jami'an tsaro ke tirsasa wa 'yan jaridu bayyana majiyarsu ta sirri duk da dokokin da suka bai wa 'yan jaridun damar boye majiyar ta sirri.