Ilimi Hasken Rayuwa

Dan jarida na da 'yancin boye majiyarsa ta sirri (3)

Wallafawa ranar:

Shirin Ilimi Hasken Rayuwa na wannan makon tare da Bashir Ibrahim Idris,  ya dora ne akan na makwanni biyu da suka gabata, in da yake tattauna kan yadda jami'an tsaro ke tirsasa wa 'yan jaridu bayyana majiyarsu ta sirri duk da dokokin da suka bai wa 'yan jaridun damar boye majiyar ta sirri.

'Yan jarida na fuskantar musgunawa wani lokaci a yayin gudanar da aikinsu na neman labarai
'Yan jarida na fuskantar musgunawa wani lokaci a yayin gudanar da aikinsu na neman labarai Reuters/路透社
Sauran kashi-kashi