Ilimi Hasken Rayuwa

Dan Najeriya mai kera kayayyakin saukake rayuwa

Sauti 10:00
Engr. Faisal Sani Bala Tanko
Engr. Faisal Sani Bala Tanko RFI hausa

Shirin Ilimi Hasken Rayuwa na wannan makon tare da Bashir Ibrahim Idris ya tattaunawa ne game da wasu kere-kere da wani matashin dan Najeriya, Eng. Faisal Sani Bala Tanko ke yi don amfanar da ul'umma. Yanzu haka matashin na halartar wani taron nuna fasaharsa a Amurka, yayin da ya kera wata na'urar kiwon kifi cikin sauki.