Tambaya da Amsa

Bayani kan shekarar da aka haramta amfani da makaman nukiliya da kuma kasashen da suka taba amfani da su

Sauti 19:41
Misalin makami mai linzami da zai iya dakon makamin kare dangi na Nukiliya.
Misalin makami mai linzami da zai iya dakon makamin kare dangi na Nukiliya. REUTERS/KCNA

Shirin Tambaya da Amsa na wannan makon, kamar yadda ya saba, ya duba wasu daga cikin tambayoyin da masu sauraro suka aiko don neman karin bayani, daga ciki kuma akwai neman karin haske akan lokacin da soma haramta amfani da makaman nukiliya, da kuma kasashen da suka taba yin amfani da su.