Ilimi Hasken Rayuwa

Dan Najeriya mai kera kayayyakin saukake rayuwa (2)

Wallafawa ranar:

Shirin Ilimi Hasken Rayuwa na wannan makon tare da Bashir Ibrahim Idris ya dora ne kan na makon jiya da ya tattaunawa game da wasu kere-kere da wani matashin dan Najeriya, Engr. Faisal Sani Bala Tanko ke yi don amfanar da ul'umma. Yanzu haka matashin na halartar wani taron nuna fasaharsa a Amurka, yayin da ya kera wata na'urar kiwon kifi cikin sauki.

Injin noman raani mai amfani da hasken rana da Engr.Faisal Sani Baba Tanko ya kera a Najeriya
Injin noman raani mai amfani da hasken rana da Engr.Faisal Sani Baba Tanko ya kera a Najeriya RFI/Hausa
Sauran kashi-kashi