Tambaya da Amsa

Karin bayani akan Manhajar zamani ta Taswirar duniya 'Google Map'

Sauti 19:48
Manhajar zamani ta Taswirar duniya 'Google Map' akan wata wayar hannu, a birnin Seoul, na Korea Kudu. 24, Agusta, 2016.
Manhajar zamani ta Taswirar duniya 'Google Map' akan wata wayar hannu, a birnin Seoul, na Korea Kudu. 24, Agusta, 2016. REUTERS/Kim Hong-Ji

Shirin Tambaya da Amsa na wannan makon ya nemo amsoshin wasu daga cikin tambayoyin da masu sauraro kuka aiko, kamar yadda aka saba. Daga cikin tambayoyin akwai karin bayani akan Manhajar zamani ta Taswirar duniya 'Google Map'