Muhimmancin koyan harshen Faransanci a duniya (2)

Sauti 10:26
Shugaban Faransa Emmanuel Macron tare da dalibai a ajin koyan Faransanci
Shugaban Faransa Emmanuel Macron tare da dalibai a ajin koyan Faransanci Fuente: Reuters.

Shirin Ilimi Hasken Rayuwa na wannan makon tare da Bashir Ibrahim Idris ya dora ne kan na makon jiya, in da yake tattauna ne game muhimmancin koyan harshen Faransanci a duniya.