Isa ga babban shafi
Ilimi Hasken Rayuwa

Matasa sun zama bayin wayoyin salulua kirar Smart Phones - Rahoto

Wayoyi kirar Smart Phones na haifar da tasiri mai illa ga matasa.
Wayoyi kirar Smart Phones na haifar da tasiri mai illa ga matasa. © REUTERS/Kacper Pempel
Da: Nura Ado Suleiman

Shirin Ilimi hasken Rayuwa na wannan mako, wanda Bashir Ibrahim Idris ya gabatar ya yi nazari tare da tattaunawa da masana, akan wani rahoton da aka fitar a baya bayan nan da ya bayyana Illolin dake tattare wayoyin hannu kirar Smart Phones, inda ya ce a halin yanzu matasa sun zama tamkar bayi ga wayoyin da kuma shiga shafukan yanar gizo.

Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.