Isa ga babban shafi
Ilimi Hasken Rayuwa

Tasirin kafofin sadarwa na zamani kan siyasar Najeriya kashi na 2

Sauti 10:08
Wayar hannu kirar android.
Wayar hannu kirar android. REUTERS/Robert Galbraith
Da: Nura Ado Suleiman

Shirin Ilimi Hasken Rayuwa tare da Bashir Ibrahim Idris ya dora ne kan nazarin da yayi kan tasirin kafofin sadarwar Internet na zamani da kuma gudunmawarsu kan siyasar Najeriya, musamman wajen tallata 'yan takara a zabukan kasar, da kuma bayyana sakamakon kuri'un da aka kada.

Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.